TrueShop
Menu
TrueShop marketplace

Browse products and shops

Find items and participating businesses using the details they have shared publicly.

Public catalog

Products 3

Participating businesses

Shops 2

Pamar

Musawa garu, Katsina, Nigeria

Barka da zuwa shagonmu! 🛒 Muna sayar da kayan provision da abubuwan amfani na yau da kullum cikin farashi mai sauƙi da inganci. Za ka samu abubuwan ci, snacks, drinks, kayan girki, kayan gida da sauran kayayyakin da ake buƙata a gida. A TrueShop, zaka iya duba kayayyakin da muke da su, ganin abin da yake available, tuntuɓar mu kai tsaye, yin order, ko neman pickup/delivery. Ingantattun kaya • Farashi mai sauƙi • Kyakkyawan sabis • Sauƙin shopping ❤️

Browse shop

Saledata

Musawa garu, Katsina, Nigeria

Phone & Watch Store Muna sayar da wayoyin hannu iri-iri, smart watches, wristwatches da kayan haɗinsu masu inganci. Muna ba da kayayyaki masu kyau a farashi mai sauƙi, tare da kyakkyawan sabis ga kwastomomi. Duba kayayyakinmu, zaɓi abin da kake so, sannan ka tuntuɓe mu domin ƙarin bayani ko oda.

Browse shop