Pamar
Barka da zuwa shagonmu! 🛒
Muna sayar da kayan provision da abubuwan amfani na yau da kullum cikin farashi mai sauƙi da inganci. Za ka samu abubuwan ci, snacks, drinks, kayan girki, kayan gida da sauran kayayyakin da ake buƙata a gida.
A TrueShop, zaka iya duba kayayyakin da muke da su, ganin abin da yake available, tuntuɓar mu kai tsaye, yin order, ko neman pickup/delivery.
Ingantattun kaya • Farashi mai sauƙi • Kyakkyawan sabis • Sauƙin shopping ❤️
TrueShop chat is the default in-platform communication channel for customers and sellers. WhatsApp remains optional and is not required for direct messaging.
Public payment details
Account name: Opay bank
Account number: 9010733632
Bank: Usman magaji yakubu
Shop reviews
Only customers with a completed order can submit a shop review.
No customer reviews yet.