Browse products and shops
Find items and participating businesses using the details they have shared publicly.
Public catalog
Products 3
Participating businesses
Shops 1
Pamar
Musawa garu, Katsina, Nigeria
Barka da zuwa shagonmu! 🛒 Muna sayar da kayan provision da abubuwan amfani na yau da kullum cikin farashi mai sauƙi da inganci. Za ka samu abubuwan ci, snacks, drinks, kayan girki, kayan gida da sauran kayayyakin da ake buƙata a gida. A TrueShop, zaka iya duba kayayyakin da muke da su, ganin abin da yake available, tuntuɓar mu kai tsaye, yin order, ko neman pickup/delivery. Ingantattun kaya • Farashi mai sauƙi • Kyakkyawan sabis • Sauƙin shopping ❤️
Browse shop